Hausa Musics
[VIDEO] Auta Mg Boy – Sa’a ft Adam A. Zango ft Safiya Ghana
Sabuwa wakar video na auta mg boy mai suna ‘Sa’a’.
Adam a zango ya hau wannan wakar mai suna sa’a tare da Safiya Ghana wanda tayi kyau sosai.
Auta mg boy matashin mawaki ne wanda yayi fice wajen wakokin hausa.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



