Hausa Musics

Wakar hausa Masoyan Umar M.Shareef ku shirya kallon bidiyon wakar “tsintuwa”

Advertisment

Fitaccen mawakin gargajiya ta hausa Umar M.Shareef yana gab da sako sabon bidiyon wakar shi “Tsintuwa”.
Mawakin ya sako sabbin hotuna tare da yi ma masoyan sa albishir na bidiyon sabon wakar shi a shafin sa ta kafafen sada zumunta.


M,shareef wanda ya haska cikin shirin “Mansoor”
yana dab da sako sabon bidiyon wakar shi ga dimbin masoyan shi.


Fim na “Mansoor” shine shirin fim na farko da mawakin ya haska kuma da alama ya ji dadin fitowa a fim domin tun bayan shirin ya cigaba da damawa a harkar fina-finan hausa na dandalin Kannywood.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button