Musa mai sana’a ya kara tona asirin matan kannywood


Ga bidiyon nan.
https://youtu.be/JXz82i3UHzQ
Fitaccen marubucin na Facebook datti assalafy yayi tsokaci da jinjina ga musa mai sana’a ga abinda yake cewa.
“Tunda aka fara shirin fim a Kasar Hausa ban taba jin labarin wanda ya fito ya yiwa ‘yan mata masu sha’awar shiga fim nasiha kamar wannan ba
Musa Mai sana’a ne yake yiwa wasu sabbin ‘yan mata masu neman shiga fim nasiha tare da fayyace musu sharri da yaudarar dake cikin harkan fim
Duk da shima dan fim ne, amma bai ji tsoron bayyana gaskiya ba, mun jima muna jawo hankalin ‘yan mata akan yaudarar ‘yan duniya, alherin Allah Ya kai wa su Datti Assalafiy
Wallahi Musa Maisana’a yayi magan ma fa’ida yayi wadanda suka cancanci a rubutasu da ruwan danyen zinare, babu wata gaskiya da aka fadi akan ‘yan fim wanda take gaba da wannan, ku bude bidiyon ku saurara
Allah Ka shiryar da mu, Ka karemu daga yaudaran duniya.”





Masha Allah Irin Wadannan Mutanen Ake Nema Wadanda Zasu Fadi Alkhairin Dake Cikin Sa’ar su. Sannan Su Fadi Aibun Dake Cikinta.