Hausa Musics

[MUSIC] Adam A zango – Allah Gyara

[MUSIC] Adam A zango - Allah GyaraAdam a zango ya fitar da sabuwa wakar sa a cikin wannan shekara mai taken “Allah Gyara”.
Adam zango daman ya saba da irin rera wadanda wakoki kamar yadda yayi wata waka a shekarar da ta gaba ta da ya sanyawa suna Arewa na kuka.
Wakar ta samu karbuwa sosai Wanda yayi kira ga manyan kasar nan domin irin yadda ake kashe mutane inda har matar shugaban kasa ta wallafa wakar a shafinta abun ya dawo cece kuce.
To itama wannan Allah gyara kalma hausa ce wanda duk dan hausa yasanta amma ga wakar nan a saurara shi a ina ya nufa.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button