Labarai
Malam Murtala Assada yayi tonon sililin Yan adawar Sokoto game da matsalar tsaro
Advertisment
Wanda kuma tabbas ne duk wanda yake a jahar sokoto yasan cewa jiga jigan adawar jahar sokoto duk suna da mukamai a cikin gwamnatin tarayya amma kuma babu wani abu da sunkayi na taimakawa alummarsu.
Su gwamnatin jahar sokoto suna so sunyi kamfanin na shugaban kasa a nigeria kazalika su kuma yan adwar gwamnatin sokoto suna sun su ci zaben jahar sokoto da matsalar tsaro.
Ga cikakken bayyani nan ku saurara daga bakin malamin.
https://youtu.be/JhL4oLOMN5s