Labarai

A Wata Mai Zuwa Buhari Zai Mika Kasafin Kudin 2018 Ga Majalisa

Advertisment

Ministan Kasafin kudi, Sanata Ita Enang ya tabbatar da cewa a wata mai zuwa Shugaba Buhari zai gabatarwa ‘yan majalisar tarayya da kasafin kudin 2018 don ganin an samu daidaita kasafin ta yadda zai rika fara aiki a duk farkon shekara.

Ministan ya ce tuni dukkan ma’aikatu da hukumomin gwamnati suka gabatar da bukatunsu da za a shigar a cikin kasafin kuma a halin yanzu ministoci na ci gaba da kare wadannan bukatu a ofishin kasafin kudin.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button