Hausa MusicsUncategorized
[MUSIC] Mr Alin Boy ft Hasan- Annabi
Mr Alin boy ya fitar da sabuwa wakarsa Mai sunan “Annabi’ S.A.W wanda yayi tafi da abokiyar aikinsa Hasana.
Mr alin boy yayi wannan waka ne mai salo irin na yan hip hop domin nuna so da kauna ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w.
Wanda zaku ji yadda yayi kokari wajen rero irin nashi baitoci.