Kannywood
Bidiyo : Naziru Sarkin Waƙa Ya sake yiwa Yan Crypto Wanki Babban Bargo


Advertisment
A cikin wannan bidiyo sarkin waka nazir M Ahamd yayiwa Yan Crypto martani da suke kiransa da bashi da ilimin abu yazo yana wani fadi abu.
Wanda shi kuma ya bada amsa dai dai da duk wanda ya kira shi da wasu kalamai marar dadi.
Saboda haka gasu nan a cikin faifan bidiyo da ke kasa sai ku kalla.
https://youtu.be/tz5tYznn8Qc
