Kannywood

Hoton Angon Aisha Aliyu Tsamiya Alh Buba ya bayyana

Advertisment

A shekaranjiya ne ake rade raden cewa an daura auren Aisha Aliyu Tsamiya amma kuma abun ya baiwa mutane mamaki sosai bayan da ta nuna cewa auren an daga shi.

Hoton Angon Aisha Aliyu Tsamiya Alh Buba ya bayyana
Alh.Buba Da Aisha Aliyu Tsamiya

Sai kawai anka samu wani labari daga mai yiwa mata kwaliya mansur makeup yake cewa ranar Juma’ah an daura a ranar Juma’ah.
Amma kuma yau mun samu daga yar uwar sana’arta Umma shehu ta bayyana hoton Alh. Buba inda ta rubuta.

Allah ya baku zama lafiya Aisha Da Buba”Hoton Angon Aisha Aliyu Tsamiya Alh Buba ya bayyana

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button