

Advertisment
Wata mata ta hadu da bokan zamani yayi ciki da ita inda ya wa wushe kuɗi masu tsoka.
Bokan yayi amfani da wayo da dubari irin nasu na bokaye ya canye wa wannan mata kudi da niyar ayi mata maganin rashin lafiya.
Abun tambaya a nan shin boka mai zaiyi da kayan bacci ko dai matarsa ko wata bazawarsa zai kaiwa.
Ga bidiyon nan ku saura daga matar da ya cuta.