Kannywood
Jaruman Kannywood da zasu tsaya takara a 2023
Advertisment
Jaruman KannyWood Dasu Tsaya Takara A Zabe Mai Zuwa Na 2023, Ganin Cewa Zabi Yanata Karatowa, Izuwa Yanzun Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Mata Da Maza. Sun Nuna Sha’awarsu Na Tsayawa Takara.
A Yanzun Mutum Uku Suka Bayyana Sha’awarsu Na Takara Daga Cikin JarumannDa Muke Dasu Na Masana’antar KannyWood. Wadannan Kuwa Sune.
1.Lawal Ahmad (Takarar Majalisa Tarayya Mai Jagorantar Bakori) a karkashin jam’iyyar Apc
2. Nazir Dan Hajiya (Takarar Majalisar Tarayya Mai Jagorantar Kura Da Garin Malam) shima dai a karkashin jam’iyyar Apc
Ita Kuma Rashida Adamu Mai Sa’a Ta Fito Takarar Women Leader Ne.
Ga cikin bayyani nan a cikin faifan bidiyo nan.