Kannywood
Dalilin Rashin Izzar so A yau – Lawal Ahmad
Jarumin shin izzar so wanda mutane suna jiran kallon shirin izzar so na yau Wanda za’a tashi kashi na saba’in da biyar episode 75 wanda ke zuwa duk sati.
Wanda yau ana ta jira amma kuma babu duriyarsa to yanzu munzo muku da sanarwa daga gareshi. Inda yake cewa
“Assalamu alaikum ma’abota kallon shirin izzar so muna gayamuku cewa mun tafi hutun sati biyu kafin mu dawo”
Ga karin bayyani nan daga bakinsa.
View this post on Instagram