Kannywood
Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Wasila Isma’il Ta Cika Shekaru 18 Da Yin Aure (Hotuna)
Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Wasila Isma’il Ta Cika Shekaru 18 Da Yin Aure (Hotuna)
Tsohuwar Jarumar tana auren fitaccen dan jarida, Daraktan finafinai, wato Al’Amin Ciroma ne, inda Allah ya azurta su da zuri’a.
Daraktan finafinai kuma dan jarida al’amen chiroma ya bayyani wani jawabi a shafin na Instagram.
“Yan fim na iya zaman aure, ba kamar yadda wasu ke tunani ba”
Allah ya sa mutu-ka-raba.
Ga hotunan nan kasa.