Kannywood
Sama Da Wata Daya Ba’a daina yimin Ta’aziyyar rasuwata ba wanda Ya Yi posting Ya jira Lokaci – Mai shinku
Advertisment
Jarumi Ibrahim mai shinku wanda a kwanan baya mahaifinsa ya rasu wanda ya sanya wasu ke daukar hotonsa suna rubuta masa RIP Wanda shine abin ya sanya fiye da wata daya ana masa ta’aziyya.
Wanda yayi wannan furuci ne a shafinsa na Instagram.
“sama da wata 1 ba’a daina min ta’aziyyar rasuwa ta ba.wanda yayi post din ya jira lokaci da ni da shi ,ko yau ko gobe zamu tafi .Allah yasa mu gama lafiya”