Hausa Musics
[Video + Audio] Meleri – Mata Ft Lilin baba x Ummi Rahab x Azima
Advertisment
Wakar Muhammad Melery sabuwa wkaa ce mai suna ‘Mata’ wanda ta samu aiki mai kyau daga masu bada umurni da hada video.
Melery mawaki ne da yayi fice sosai wajen wakokin soyayya wanda shima matashin yaron anayi da shi.
Wakar ta samu fitaccen mawaki lilin baba da kuma yan mata irin su ummi rahab da azima gidan badamasi.
Zaku iya kallon bidiyon wakar kai tsaye sa da saukar da audion wakar ga mai bukata.