LabaraiUncategorized

Jerin sunayen Mutanen da ake Zargi da taimakawa yan Ta’adda A sokoto da Zamfara – Murtala Assada sokoto

Jerin sunayen Mutanen da ake Zargi da taimakawa yan Ta'adda A sokoto da Zamfara - Murtala Assada sokotoWannan kuma yau kam akwai zafi sosai a cikinsa domin kuwa malam ya tattaro bayyanai wanda yayi tonon silili akan harka ta’addancin da ke fuskantar yakin jahohin sokoto da zamfara.
Zakuji irin yadda malam murtala Assada ya fari yadda ta faru tsakanin gwaman zamfara da Abubakar kamarawa Wanda ya fadi sunan wani babban dan siyasa a jahar sokoto amma sai ya sake kirashi yace shi a’a baya kuma tare da shi bayan jami’an tsaro sun tattauna da shi.
Amma sai an sanya yan soshiyal midiya na zamfara sunka kama rubuce rubuce da cewa an kama dan bafarawa domin basu da shiri da tsohon Gwamnan jahar Sokoto Dr Attahiru Dalhatu bafarawa.
Malam ya fashe kawai sosai a cikin wannan zaman nashi da zaku saurara kuji yadda abun yafaru kuma mallam yace suna sane da jam’iyar adawa ta sokoto tana son yin amfani da matsalar tsaro suci zabe to wallahi zasu fara akansu zama mai zuwa.
https://youtu.be/ALw5b3gHDVU

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button