Kannywood
Martanin Maryam Gidado : Ya Dace Mutane Su Gane Cewar Siyasa Ra’ayi Ce Ba Addini Ba
Advertisment
Kuma A Yanzu Ra’ayin Atiku Mu Keyi Ba Buhari Ba, Domin Tafiyar Atiku Ita Ce Alkhairi, Masu Zagin Adam Zango Su Shiga Hankalin Su Wallahi, A Matsayin Shi Na Mai ‘Yanci Yana Da Ra’ayin Kanshi, A Don Haka Yayi Jifa Da Buhari Ya Rike Atiku!
Don Allah Jama’a Ku Kyale Mini Maigidana Adam Zango!!! – Maryam Babban Yaro
Domin jin cikkaken bayyani ku saurari wannan bidiyo
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com