Kannywood
Komai Yayi Farko Yana Da Karshe Kalli Hotunan Ganawar Adam A zango Da Afakallahu
Advertisment
Duk Wani runtsi da kuma rigima yau kam ta nuna abu ya wuce Wanda ga adam a zango ga Afakallahu.
Wanda a shafinsa shi Adam a zango yanuna komai yayi Farko yana da Karshe yanzu kam mun dawo fim gadan gadan.
Ga hotunan ku kalla .
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com