Kannywood

Rayuwar Zawarawa yan kannywood sai hakuri – cewar Mansurah Isah

Mansura Isah wadda ada matar Sani Danja ce kafin su rabu.
Jarumar ta fito ta bayyanawa duniya irin wahalhalun da suke sha a matsayin su na Zawarawa musamman ma wadanda suka taba yin fim a baya.
Ta kara da cewa da badan “yayanta ba da sai ta fadi wani abu game da auren da wahalar data sha a gidan jarumi Sani Danja.
Haka dai ta fadi abubuwa da dama wanda sai wanda ya kalla zai dorar.
Zaku iya kallon cikakken bayani kallon cikakkiyar hirar da sukayi da gidan jaridar Daily Trust Hausa ta hoton bidiyon dake kasa????????????

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button