Labarai

Allahu Akbar : Labarin Yaron Nan Ya Bawa Duniya Mamaki (bidiyo)

Allahu Akbar : Labarin Yaron Nan Ya Bawa Duniya Mamaki (bidiyo)IyayanIyayan yaron sun bayyanawa duniya cewa tun bayan lokacin da Mahaifiyar shi ta haife bayan wasu kwanaki aka fara fuskantar cewa yana da matsala bayan sunga cikin yaron yana kumbura sosai kuma a tarihin garin ba’a taba samun yaro irin wannan ba.
Mahaifiyar yaron ta shaida cewa mutane da dama a garin suna yiwa yaron kallon ‘Dan Ruwa’ ko kuma wanda yake tattare da wata halitta ta daban daba’a fiya samun irin ta ba.
Kamar yadda kowa ya sani cewa a dukkanin fadin duniya ana samun irin wadannan yara wadanda sukan zama abababan mamaki wanda ba’a fiya samun irin su ba.
Ga bidiyon yadda yaron yake rayuwarsa Allah ya bashi lafiya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button