Kannywood
Maryam Yahaya Tayi Birthday A Gadon Asibiti
Advertisment
Jaruma Maryam Yahaya Wacce Ke Fama Da Rashin Lfy, Tayi Birthday A Kan Gadon Asibiti, Inda Jarumar Ke Fama Da Jarabawar Rashin Lfy.
Sannan Rarara Ya Rabama Wasu Jaruman Kannywood Maqudan Kadade.
Cikakken Labari A Videon Nan.
https://youtu.be/0B1eoyKc3N4


