Kannywood
Sabon Bidiyon Maryam Yahaya Tana Rawa A Tiktok Lafiya ta samu
Wanda dai dukkan alamu ya nuna jikin jaruma maryam yahaya ya dawo domin wannan bidiyon ya nuna hakan.
Tabbas Maryam Yahaya lafiya ta samu jiki ya fara dawowa kuma kyau ya karu.
@maryam__yahaya♬ original sound – Humairah
Bayan dukan dukan shaci fadi da mutane sunkayi tayi akan jaruma maryam yahaya na rashin Lafiya ta wasu suce tsafi ankayi da ita wasu kuma suce a’a asiri ankayi mata.
@maryam__yahaya♬ Original Sound – Unknown
Amma bayan duk wannan cece kuce jaridar bbchausa tayi fira da jarumar inda tace typhoid da malaria ne ke damunta.
@maryam__yahaya♬ son original – ❤️? MOMY NIGER OFFICIAL ?❤️