Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Yar kwalisa
Shahararriyar Jarumar masana’anar shirya fina finai na kannywood ,nollywood da Bollywood wanda ta fitar da sababbin hotunan a jiya.
Wanda hotunan sunka kawo yan kallo wasu nayin tsegumi akan miyasa take sanya sarka a kafarta.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.