Kannywood

Bidiyo : cikin fushi Nura M Inuwa yayi magana kan masu Zagin sa Rashin Fitowa Ayi  Zanga zanga Da shi

Advertisment

Shahararren mawakin nura m inuwa yayi magana akan irin yadda ake ta turo masa sako daga kafofin sada zumunta social media da dai sauransu.

Wanda yayi bayyani sosai irin yadda ya ga sakonnin mutane daga sasa daban daban wanda ya gaza hakuri dole sai yayi magana da bakinsa.

 

Wanda zakuji irin yadda yake ta bayyanin cikin fushi

Ga bidiyon nan kasa.

 
 

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button