Kannywood

Jaruma Umma Shehu, wanda ta zama topic na tattaunawa bada jimawa ba, ta mika sakon jinjimawa ga Ali Nuhu.

A shafin ta na Instagram, ta bayyana jarumin a matsayin mai son mutum da gaskiya. Ga abun da take cewa:

“kaga masuyi domin Allah inada hujjojin da yasa nai wannan maganar hujja na

 (1) shine zai dauko ki/ka lokacin dakai bakowa bane yamaida ka wani hujja na

 (2) bayayi dan kasoshi saidai yayi maka domin allah hujja na

 (3) shine zai daukeka a matsayin yaronsa yanuna maka yadda ake neman arziki yasa aimaka ya kuma yimaka harsai ya tabbata yayimaka yadda zaka taimaki kanka ka taimaki wani saiya tabbatar katsaya da kafafunka guda biyu duk da haka bazai barka ba zai cigaba da taimakonka ba dole yaita ganin chigaba ba saboda shine mutum na farko dayake son cigaban yaransa dan duk wanda zai zauna a inuwarsa to wallahi sai yayi alfahari dashi saboda yaransa sune abun kwatance a idon duniya saboda babu yaransa wanda bai tsaya da kafarsa ba dan haka nima ina rokan allah yabamu zuciya irin tasa amin akwai wanda yakeda ja akan maganar da nafada kafadi alkhairi kokai shiru.”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button