Hausa Musics
MUSIC : Aliyu Nata – Bandaina Soyayya
Advertisment


Ina Ma’abota sauraren wakokin Mawaki Aliyu Nata mai wakar Aure martaba a yau ya sake zu muku da sabuwa wakarsa mai taken Bandaina soyayya .
Wakar Bandaina soyayya ta Aliyu nata waka ce da yayi akan aure wanda kuma itama tayi dadi sosai kuma duk wani saurayi ko budurwa suna matukar son sauraren wakar.
Wakar bandaina soyayya yayi take kan so da kauna wanda yace ba zai daina soyayya ba kuma wannan haka yake shin wace soyayya yake nufi zaku ji daga bakinsa.
Ga alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.