Kannywood

Auwal Isah West ya baiwa Hadiza Gabon Hakuri

Auwal Isah West ya baiwa Hadiza Gabon Hakuri
Kamar yadda tashar yourtube mai suna tsakar gida ta bayyana cewa a yammancin jiya wani shafin instagram mai suna mufeeda rasheed ta bayyana cewa jaruma Hadiza Gabon ta an kama auwal isah west kan hatsaniyar da ke tsakaninsu da yayi mata zagin dibar albarka.
Kamar yadda wasun ku sanka sani munka muku labarin yadda ita jarumar tayi rubuce rubuce a shafin nata na instagram kan jaruman masana’antar kannywood da cewa kaudi da shishigi ne ya kai su yin hoto da jarumin big brother ko muce bbnaija whitemoney kan shi wallafa hotunansu a shafinsa na Instagram ba.
To shine ta sanya anka kama shi wanda kuma ya fita ya bada hakurin akan irin kalma kawanci wanda yace yaba baiwa yan uwanta da masoyanta hakuri da cewa wannan bacin rai ne.
Ga cikakken bidiyon nan ku kalla daga bakinsa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button