Hausa Series Fim

Muhimmiyar Sanarwa akan Izzarso Episode 65 Na Yau

Izzar so
Hajiya Hafsat mutawalle Da Umar Hashim

Shirin mai dogon zango na Izzar so da ake kawo muku a tashar Bakori tv wanda duk sati ake sakawa a tashar inda ana cikin chakwakiya sosai.
Wanda a satin da ya gabata Masoyan kallon wannan sunji shiru babu wani bayyani akan zango na 65 amma shiru basu samu ba kuma bamu kawo muku wata sanarwa ba sai ayi mana afuwa domin muma bamu samu sanarwa rashin fitowarsa ba.
Amma a yau munzo muku da wannan muhimmiyar sanarwa daga mai shirin Izzar so mai dogon zango wato Lawal Ahmad wanda a cikin shirin ya fito da suna umar Hashim.
Ya fitar da sanarwa cewa a yau babu zango na 65 sai ranar 7 ga watan Nuwamba idan Allah ya kaimu ya nuna cewa yanzu haka ana cikin dauka shirin.
kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Lawan Ahmad (@lawanahmad)


Muhimmiyar Sanarwa akan Izzarso Episode 65 Na Yau

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button