DOWNLOAD : LABARINA Season 8 Episode 1 -Saira Movies Tv
Shirin labarina mai dogon zango wanda kamfanin malam aminu saira movies tv ke gabatarwa wanda yanxu haka ake zango na takwas.
Labarina wanda a cikin wannan shirin ya samu sababbin Fuskoki da zaku gani a cikin wannan inda sunka hada da jarumai kamar haka.
Sadiq sani sadiq
Amina rano
Fatima hussaini da dai sauransu.
Labarina wanda idan baku manta ba a ƙarshe zango na bakwai 7 kashi na sha biyu 12 inda anka tsaya akan za’a daura auren sumayya da raba-gardama inda shi kuma presido ya aminta a kai shi asibiti domin ya samu lafiya.
Yayinda shi kuma lukman ya auri wata wadda daga neman aure anka daura aure amma kuma sun aminta da juna har ta tare a gidansa.
A cikin wannan labarina kashe na takwas 8 akwai chakwakiyya sosai duba da ganin sababbin fuskoki a cikinsa.