Fanan cikin Kwana 3 kacal Mun samu ₦9.245Million Naira A Cenimar – Cewar Mansurah Isah


Tsohuwar Jarumar masana’anar kannywood Mansurah Isah matar Sani Musa Danja ta dawo mai shirya fina finai akan iyalinta/iyalinsu ta fitar da sanarwa cewa sun samun naira miliyan 1.245 a ranar farko a cinemar, sabuwa Cenimar mai suna Plantinum .
View this post on Instagram
Ta fitar da sanarwa a shafinta na Instagram kamar yadda munka kawo muku maganganun inda zaku fahimci cewa tabbas wannan wata Nasara ce da ta samu na fim din Fanan wanda mai gidanta da ƴaƴanta da sauran jarumai na taka rawar gani.
Tace zatayi magana akan wadannan sunka bada gudunmawa nan gaba kadan..
Mansurah Isah ta kara da cewa akwai fim din hausa da ya samu sama da miliyan ashiri ₦20M saboda haka muna sa ran nan gaba zamu wuce su koda da gudumuwar mutane ne.

Mansurah Isah tayi godiya ga mahaliccin ta Allah.
View this post on Instagram
Inda ta kara da cewa FANAN fim ne na Hausa gagara koyo har abada.
Mansurah Isah ta nuna cewa Hadiza Aliyu Gabon ta bada gudunmawa naira Dubu Dari ₦100k ga fim din fanan.







HassanAliyumuhamma99gmail
Business