Hausa Series Fim
Kalli Shirin DAN JARIDA Season 1 Episode 1 ORG HD
Advertisment
Dan Jarida shiri ne mai dogon zango wanda Kamfanin Bashir Maishadda Global Resources sunka fara fitar da shirin wanda zai kayatar da yan kallo sosai.
DAN JARIDA Shiri Mai Dogon ZANGO Na Farko daga gawurtaccen Kamfanin @maishadda_global


Mai dauke da ingantaccen labari domin kawo muku sako na musamman wanda masu kallo zasu jima suna yabawa.
Zamu fara daukar wannan ingantaccen shirin nan da kwanaki kadan Inn shaa Allah.
Advertisment
Ya Rabbi ka bamu ikon fita kunyar masu kallon mu. Ameen summa Ameen
Daga mashirya shirin
KALAN DANGI
KANWAR DUBARUDU
MARIYA
MUJADALA
HAFEEZ
SAREENA
HAUWA KULU
WUTAR KARA
TSAKANINMU
FATI
ZAINABU ABU
KA YI NA YI
LAMBA
AISHA
Ga shirin Fim din nan ku fara kallo.