Hausa Series FimKannywood
Dan Jarida Series Mai Dogon Zango Na Farko Daga Kamfanin Maishadda Global
Advertisment
Abubakar Bashir Mai Mashadda ya wallafa sabon film din da kamfaninsa dai gabatar nan bada jimawa ba kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta realbmaishadda
DAN JARIDA
#DanJaridaTheSeries
Shiri Mai Dogon ZANGO Na Farko daga gawurtaccen Kamfanin @maishadda_global
Mai dauke da ingantaccen labari domin kawo muku sako na musamman wanda masu kallo zasu jima suna yabawa.
Advertisment
Zamu fara daukar wannan ingantaccen shirin nan da kwanaki kadan Inn shaa Allah.
Ya Rabbi ka bamu ikon fita kunyar masu kallon mu. Ameen summa Ameen.
Daga mashirya shirin
KALAN DANGI
KANWAR DUBARUDU
MARIYA
MUJADALA
HAFEEZ
SAREENA
HAUWA KULU
WUTAR KARA
TSAKANINMU
FATI
ZAINABU ABU
KA YI NA YI
LAMBA
AISHA
An ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA’s Series
View this post on Instagram