Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Yan kannywood da Sunkayi Na Murna Ranar independence Day 2021
Advertisment
A yau 1 ga watan October 2021 ranar juma’a kenan wanda daman kunsan cewa yan kannywood suma suna taka rawar gani a cikin wannan bukin ranar samun incin kai ‘Independence day’.
Wanda tabbas suma sun fito sun nuna tasu rawar gani amma bana kam ba’ayi kamar yadda ankayi na bara ba.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.