Uncategorized

Yadda Ake Hadin Manyan Mata Mai Motso Sha’awa

Yadda Ake Hadin Manyan Mata Mai Motso Sha’awa Zaki nemi wadannan abubuwa kamar haka;
1- Garin alkama
2- Garin sha’ir
3- Garin farar shinkafa
4- Garin nikaken dabino
5- Nonon akuya
Bayani :Zaki nemi Wadannan kayan ki hadasu guri guda tare da nonon akuya suyi kwana uku a jike sai a dafa bayan an dafa sai dunga diba ana zuba wani nonon akuya a ciki dafafan hadin ana sha.
Wannan hadin ne na larabawan kasar yerman wanda suke kira da suna (ahmubasshara)
Gargadi: idan mace ko namiji sun san basa kusa da juna kar su sha.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button