Labarai
Zafaffan Hotuna sabuwa ministan tinubu Dr. Betta Edu
Dr betta edu itama dai tayi gwagwarmaya sosai a cikin jam’iyar apc wanda itace shugaban matar a jam’iyar Apc.
Dr. betta edu tana daya daga cikin jerin sunayen da yau shugaban majalisa Ya kira sunanta a matsayin sunayen farko da zasu samu minista a gwamnatin mai girma shugaban kasa bola Ahmad tinubu.
Ga hotunan nan kasa.