Kannywood
Yanzu-Yanzu : Allah yayiwa Ahmad Tage Rasuwa
Advertisment
A yanzu nan muke samun labarin cewa Allah yayiwa babban jarumi kuma uba a masana’antar kannywood ahmed tage rasuwa wanda.
Majiyarmu hausaloaded ta samu wannan rahoto daga Ayyatullahi Tage inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“Innanillahi Wa Inna Ilaihir Raji’un Allah Ya Gafarta Maka Allah Yasa Karshen Wahalar Kenan Allah Yasa Kana Cikin Yan Tattun Bayin Da Annabi Muhammad S A W Zai Karbi Bakuncinsu ALLAH Ya Jikanka Baba Ka Maye Gurbi Maihaifi a Gareni Yauce Rana Mafi Muni a Tare Dani Allah Ya Gafarta Maka Allah Yasa Ka Kuhata Amin.”