Kannywood
Wani Abu yana damun Sarkin Waka, yayi alkawalin Naira Miliyan Daya ga duk wanda ya taimaka Masa
Advertisment
Sarkin waka Nazir M Ahmad yayi alkawalin zunzurutun kudi ga duk wanda ya taimaka masa da wannan abu da yake nema kuma ya damesa.
Sarkin waka yayi wannan korafe ne ga wasu mutane da suke juya wakokinsa suna turawa mutane da sunan shi.
Ko kuma su dauko hoton motarsa marsandi suce yayi hatsari a taimaka su tuturawa mutane.
Ga cikakken video nan.
https://youtu.be/ntpC3DqAs-I