Kannywood

Da Ni Namiji ce da na rika wa maza kwacen Budurwa – cewar Maryam Laila Labarina

 

Da Ni Namiji ce da na rika wa maza kwacen Budurwa - cewar Maryam Laila Labarina<br /> Hoto: Instagram<br /> Daga: maryamwazeery
Da Ni Namiji ce da na rika wa maza kwacen Budurwa – cewar Maryam Laila Labarina
Hoto: Instagram
Daga: maryamwazeery

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri wadda aka fi sani da Laila a shirin Fim din Labarina ta bayyana cewa da ita namijice, kwacen Budurwa zata rikawa Samari.
Hutudole sun kara da cewa ta sakawa Masoyanta wani Bidiyon barkwanci ne inda tawa kanta kwalliyar Maza, Masoyanta sun rika bayyana mabanbanta Ra’ayoyi akai.
Wani yace mata, Na shiga Uku, ko a Namiji kika zo sai a hankali ya tashi Mairo
Maryam ta bayyana cewa zan yi kwace kam.
Wani kuwa ce mata yayi kin yi sa’a ke ba namiji bace, da zaki rasa matar da zata aureki.
https://www.instagram.com/p/CM7HapiHqLi/?igshid=bptimhrv4e1c
Shima ta bashi Amsar cewa, Kwacen mata zata rika yi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button