Kannywood

Rahama Sadau ta karyata cewa tana cikin masu yiwa Tinubu Kamfen

Advertisment

Jarumar masana’atar Kannywood da nollywood ta karyata wani labari da ake yadawa na cewa wai tana daga cikin jaruman da zasuyiwa Tinubu kamfen kamar yadda jaridun Nigeria ke yadawa.Rahama Sadau ta karyata cewa tana cikin masu yiwa Tinubu Kamfen

Inda jarumar ta fito ta karyata wannan zance.

Wannan ƙasurgumin babba karya ce ban san anyi ba.

Ban san ta yadda sunana ya fito a wannan jerin sunaye ba.

Babu wata hanya da nake da alaka da wannan al’amari.”

https://www.instagram.com/p/CjL2uGCqWHD/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button