Labarai

Sojojin Nigeria Sun kashe Baleri Labari Mai Farantawa

Sojojin Nigeria Sun kashe  Baleri Labari Mai Farantawa
Sojojin Nigeria Sun kashe Baleri Labari Mai Farantawa

A yanzu nan majiyarmu hausaloaded ta samu wani labari da tashar yourtube mai suna al furqan wal huda tv ta kawo rahoton cewa an kashe shugaban masu garkuwa da mutane baleri kenan wanda ya sace daliban jahar kaduna ya kwanta dama.
Wanda Al Furqan wal huda tv tace ta samu labarin kashe wannan gawurtacen dan ta’adda a wani musayar wuta da ankayi da sojojin Nigeria wanda sunka samu nasarar kashe baleri, al furqan wal huda tv ta samu wannan rahoto daga majiya mai karfi.
Wanda shi wannan dan ta’adda baleri a wani faifan sautin murya da yayi yawo kwanan baya ya nuna cewa shi ko yanzu ya mutu yasan da ya koyar da mutane a wannan hanyar.
Baleri yayi ikirarin cewa yanzu duk yayi garkuwa da mutane misali mutum goma to zai kashe 7 ya saki 3.
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo da ke kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button