Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Aisha Humaira 3
Advertisment
Shahararren mawaki nura m inuwa wanda yayi wakoki sosai a zamanin har ila yau yana buga tamburansa kuma ana damawa da shi wajen wakokin nanaye.
Wakar Aisha Humaira 3 tana daya daga cikin jerin wakokin kudin album dinsa mai suna makashinka album,wanda wakar aisha humaira ya tun daga ta farko har zuwa wannan ta ukku.
Nura m inuwa yayi wakokin Aisha Humaira wanda duk wacensu tayi dadi sosai amma zaku ita latsa alamar sauraren sauti kafin ku iya saukar da wakar.