Labarai

[Bidiyo] Hirar Mahaifiyar Hanifa Ta Fagi Gaskiyar Abinda ya Faru da Hanifa tun bayan Saceta

[Bidiyo] Hirar Mahaifiyar Hanifa Ta Fagi Gaskiyar Abinda ya Faru da Hanifa tun bayan SacetaInnalillahi wa’innah alaihi Raju’un tabbas wannan mutum ya kai marar imani saboda wallahi duk bayyanan da sunka fito akanshi wannan yafi firgice da ratsa zuciya.
zakuji irin yadda yayi wannan garkuwa da ita hanifa,da yadda yake bayyana suturar da ke jikinta a matsayin shaida da zasu tayar musu da hankali sosai, wanda ya zama tabbas hanifa tana gurinsa.
Wallahi duk ka kalli wannan bidiyo da irin yadda mahaifiyar hanifa ta shiga cikin kuncin rayuwa na rashin iya cin abinci da barci sai ka tausaya musu.
Ga faifan bidiyon nan ku saurara kuji.
https://youtu.be/IK0j48x7HQE

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button