Labarai
Bidiyo : Mugu Bashi Da Kama ! Yanzu Aka Sake Kama Gaggan Masu Garkuwa Da Mutane


Advertisment
Wannan al’amari ya faru ne a jahar kano wanda sun kama wasu gawurtattun masu garkuwa da mutane wanda an hada kai da mace ce wanda ita a matsayin customer masa ce wanda tana sayen waya a wajensa.
Wanda tana kiransa ya kawo mata Waya koda yanzu gidan ta ce ya shigo gida saurayin yana zaune kawai sai yaga ta shagesa sai ga wasu ƙatta sun zo sun dauresa a gidanta da take haya.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.
https://youtu.be/NbanV07UTYQ


