Labarai

Ga Fa Mutuniyar Tsakiyar Almajirai Bayan Hukucin Hisbah Sayyada Sadiya Haruna

Tabbas irin wannan Taimako Da sadiya Haruna Tayiwa Almajirai Koma Islamiya ya fara Amfani

Advertisment

Ga Fa Mutuniyar  Tsakiyar Almajirai Bayan Hukucin Hisbah Sayyada Sadiya Haruna
Ga Fa Mutuniyar Tsakiyar Almajirai Bayan Hukucin Hisbah Sayyada Sadiya Haruna

Wannan shines bidiyon da muka samu na sadiya haruna wacce take ikkirarin ita yar kannywood ce take yin abubuwan da taga dama da sunan yar kannywood ce ita kuma tayi suna ba tare da an taba ganinta a film ko daya ba.
Bayan tayi hoto tamkar tsirara yan kannywood suke bayyanawa sufa basu santa ba ba yar kannywood bace idan kuma ta musumta ta fadi wani film da akayi da ita haryanzu shiru bata fadi ba.
Daga nan yan hisbah suka yanke mata hukunci komawa makarantar islamiya wani abu da zai baka sha’a irin yadda tayiwa almajiran nan sai ya baka matukar mamaki Allah ya biya ya shiryata da mu baki daya.
https://m.youtube.com/watch?v=MG6hYiMXoUM

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button