Kalli Zafaffan Hotunan Tsoho Yayi Wuff Da Shantalelliyar Budurwa
Munsamu rahoton wani tsoho mai kimanin shekara 50 yayi wuff da wata tsaleliyar yarinya wacce bata wuce kimanin shekara 20 ba.
Bayan sake hotunan da yarinyar tayi zuwa yanzu sai yawo sukeyi lungu da sako.
Kamar yadda hausaguranty na ruwaito. Dama ankwana biyu ba’a samu babban topic a shafikan yada labarai na facebook saida wannan hotunan suka fito.
Inda hotunan suka ja hankalin mutane dayawa musamman ma yadda yarinyar ta rungume tsohon alama ta nuna Auren soyayya akayi domin dukkansu biyun suna son juna sosai a yadda alamu suka nuna.
Muna fatan allah yabasu zaman lafiya
Bayan mu wallafa wannan labari da safe sai yanzu misalin 11:50am yar gwagwarmaya nan matashi a kafafen sada zumunta Fadila H Kurfi ta fito ta nuna cewa wannan Mahaifinta ne ba babbanta ba.
“INA wanda ba sa son a zauna lafiya? To ga mijin ta nan kuma ga mahaifin ta nan. Kallo É—aya jiya na yi musu nasan uba da É—iya ne. Ubangiji Allah ya ba ku zaman lafiya ya Æ™ara ma Baban ki lafiya.
Golden Pen ?”
Ubangiji Allah yasa mudace amen.