Labarai

Bidiyo : An kama shugaban Fulani cikin masu satar Shanu A Katsina

Bidiyo : An kama shugaban Fulani cikin masu satar Shanu A Katsina Inna lillahi wa inna Rajuun mutane dan Allah ku saurara wannan bawan Allah shugaban fulani ne amma yana daga cikin masu satar shanu a jahar katsina.
Wanda Allah ya baiwa hukumar yan sanda Nigeria rashen jaha katsina cafke shi tare da abokanan aikinsa wanda zakuji yayyi bayyani tiryan tiryan.
Wanda zakuji yadda ake satar shanu a bashi ya hannunta shi ga wadanda ake so amma masu zancen magana kance rana dubu ta barawa daya ta mai kaya.
Ga cikakken bayyani nan daga wannan shugaban fulani da anka kama dumu dumu cikin barayen shanu.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button