Labarai

Wata Matashiya ta yiwa ƙawarta Yankan Rago A Kano

Advertisment

Wata Matashiya ta yiwa ƙawarta Yankan Rago A Kano
Hoto :daga Dala Fm – Bahijja

Wata matashiya da ke unguwar Maidile anan Kano ta kashe ƙawarta ta hanyar yi mata yankan rago.
Lamarin dai ya faru ne bayan da rigima ta kaure a tsakaninsu a daren ranar Alhamis.
Kamar yadda freedom radio fm na ruwaito. Tun da fari matashiyar da ta aikata kisan ta jife kawarta ta mai suna Bahijja da kalmar “Karuwa” inda ita kuma Bahijja ta mayar da martani.
Daga nan ne rikici ya kaure a tsakanin su, kuma nan take ƙawar ta ɗauko wuƙa bai Bahijja har gida tare da yi mata yankan Rago.
Sai dai ko da aka garzaya da Bahijja Asibiti don samun taimakon gaggawa tuni rai yayi halin sa.
Wata Matashiya ta yiwa ƙawarta Yankan Rago A Kano
Gefen wuyar da a ka sokawa marigayiray wuka Hoto daga Dala Fm

Wata Matashiya ta yiwa ƙawarta Yankan Rago A Kano
Aisha Humaira Wanda Ake Zargin da kisa

Allahu Akbar anyi Jana’izar bahijja kenan wadda kawarta ta kashe ta.
Wata Matashiya ta yiwa ƙawarta Yankan Rago A Kano
Gawar margayiya bahijja

Wata Matashiya ta yiwa ƙawarta Yankan Rago A Kano
Gawar margayiya bahijja kenan

Advertisment

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button