Kannywood

Bidiyo :Chashewar Hamisu Breaker Wajen Dinner Yusuf Buhari Da Zahra Bayero

Chashewar Hamisu Breaker Wajen Dinner Yusuf Buhari Da Zahra Bayero
Hamisu Breaker Da Yusuf Buhari Da Zahra Bayero

Chashewar hamisu breaker wajen Shagalin Bikin Yusuf buhari da zarah Bayero wanda ya baiwa mutane mamaki
Hamisu breaker ya zamo shahararren jarumi da yake cashewa a wajen bikin diyan manya wanda idan baku manta ba yaje bukin Diyar shugaban kasa hanna buhari yaje na diyar Aminu waziri tambuwal a sokoto.
Hamisu breaker yanzu kam tauraronsa na haskakawa a wajen chashewar shagalin diyan manya manyan kasar nan.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla yadda anka chashe.
https://youtu.be/6t0N4CMw9qg

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA