Politics Musics
MUSIC : Rarara – Abamu Huta Kawai
Advertisment
Sabuwa wakar Dauda kahutu Rarara wanda yayi shehi Abdulaziz Yari tsohon gwamnan Jahar zamfara.
Shehi dai yana neman takarar shugaban jam’iyar Apc na kasa a turance “National Apc chairman”.
Wanda rarara ya samu wannan wakar wanda tayi dadi sosai wanda har yake kira cewa abamu a hutu in anqi akwai rigima.
Zaku ita amfani da alamar download mp3 domin saukar da audio shi kuma bidiyon gashi nan kasa.