Politics Musics
Bidiyo : Kalli Wakar Da Rarara Ya Fara rerawa Wakar Buhari Inda An Talakawa Sunka Fara Tura ₦1000
Advertisment
Ina Masoya Baba Buhari, Inaso Kufito Mu Karyata Masu Cewa Farin Jinin Baba Buhari Ya Dusashe. Mu Nuna Musu Cewa Haryanzu Tuwo Sunanshi Tuwo Kuma Buhari Ikon ALLAH Ne.
Ga wakar nan ku kalla.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



Haba jami'ar waƙa mezai hana ka taimakawa talaka da yake cikin ƙunci da fatara ga tsadan rayuwa.